Ƙwallon ƙafa a Najeriya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Wasan ƙwallon ƙafa ya shahara a Najeriya. Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya tana gasa akai akai don lashe kambun kasa da kasa kuma 'yan wasan kwallon kafa da dama na Najeriya suna gasa a Turai, musamman a Ingila.Najeriya tana daya daga cikin fitattun kungiyoyin kasa a Afirka kuma ta samar da fitattun 'yan kwallon da suka hada da Mudashiru Lawal, Rashidi Yekini, Jay Jay Okocha, Nwankwo Kanu, Vincent Enyeama, Joseph Yobo da Mikel John Obi.
Quick Facts Football in Nigeria, Bayanai ...
Football in Nigeria | ||||
---|---|---|---|---|
sport in a geographic region (en) | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) | ƙwallon ƙafa | |||
Wasa | ƙwallon ƙafa | |||
Wuri | ||||
|
Kulle