Baba Yara
From Wikipedia, the free encyclopedia
Osman Seidu wanda aka sani da Baba Yara (An haife shi ranar 12 ga watan Oktoban shekarar 1936) a birnin Kumasi na ghana. ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ghana. An san shi da suna ''Sarkin Winger''.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Baba Yara | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kumasi, 12 Oktoba 1936 | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Korle - Bu Teaching Hospital (en) , 5 Mayu 1969 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | (paralysis (en) ) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Mai buga tsakiya wing half (en) |
Kulle