Funke Opeke
Injiniyan lantarki na Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Funke Opeke wata injiniyar lantarki ce yar Najeriya, wanda ta kirkiro Main Street Technologies kuma babbar Darakta na Main One Cable Company, wani kamfanin ayyukan sadarwa ne da ke jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya. Kamfanin nata mai suna Main One Cable Company shine mai ba da sabis na sadarwa a Afirka ta Yamma da kuma samar da hanyoyin magance hanyoyin sadarwa.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Funke Opeke | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ibadan, 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Columbia University (en) Fu Foundation School of Engineering and Applied Science (en) |
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya Master of Science (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya |
Kyaututtuka |
gani
|
Kulle