Ilimi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ilimi na nufin sani akan wani abu ko kuma kwarewa a wani abu, ko aikace, ko, kuma yana iya zama sanin wani abu ko wani yanayi.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Quick Facts sani, Bayanai ...
sani | |
---|---|
philosophical concept (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ma'ajiya da mental state (en) |
Has cause (en) | koyo, qualia (en) da Wahayi |
Karatun ta | Epistemology, theory of knowledge (en) , sociology of knowledge (en) da Falsafa |
Contributing factor of (en) | understanding (en) |
Has characteristic (en) | knowledge environment (en) , limits of knowledge (en) da knowledge type (en) |
Tarihin maudu'i | history of knowledge (en) |
Amfani wajen | knowledge management (en) |
Hannun riga da | ignorance (en) |
Kulle
Akan yi wa ilimi kirari da cewa:
- "Ilimi garkuwar Dan Adam."
- "Ilimi Hasken rayuwa."
- "Ilimi kogi ne"
- "Aikin mai ilimi yai daba dana  jahili
- Ilimi kesa aci riban duniya da lahira"Rayuwa mai kyau baiyuwuwa idan ba ilimi