Jackson Muleka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jackson Muleka Kyanvubu (an haife shi a ranar 4 ga watan Oktoban Shekarar 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Kasımpaşa ta Turkiyya a matsayin aro daga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Belgium Standard Liège.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Jackson Muleka | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lubumbashi, 4 Oktoba 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kulle