Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Morocco
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Maroko, ita ce kungiyar da take wakiltar kasar Maroko a wasan ƙwallon ƙafa na mata na ƙasa da ƙasa kuma hukumar kula da wasan ƙwallon ƙafa ta Royal Moroccan ce ke kula da ita. Tawagar ta buga wasanta na farko na kasa da kasa a shekarar 1998, a matsayin wani bangare na gasar cin kofin kwallon kafa na mata na Afirka na uku.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Morocco | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national association football team (en) |
Ƙasa | Moroko |
Laƙabi | لبؤات الأطلس |
Mulki | |
Mamallaki | Moroccan Football Federation (en) |
frmf.ma |
Kulle