Mohd Usman bin Yusif ɗan siyasan Malaysia ne daga UMNO, ɗan kasuwa kuma tsohon mai shirya talabijin ne. Ya kasance dan majalisar dokokin jihar Johor mai wakiltar Kukup daga 2008 zuwa 2013 da kuma daga 2018 zuwa 2022.
Quick Facts Rayuwa, ƙasa ...
Kulle