Salvador Dalí
From Wikipedia, the free encyclopedia
alvador Domingo Felipe Jacinto Dalí i Domènech, Marquess din Dalí na Púbol (11 May 1904 – 23 Junairun 1989), wanda akafi sanii da Salvador Dalí, Mai zane ne dan kasar Sipnaiya wanda yayi fice da baiwarsa na zane, kwarewa a zana mutane, da zanukansa na musamman masu ban al'ajabi.
Salvador Dalí | |
---|---|
Murya | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Salvador Domingo Felipe Jacinto Dalí i Domènech da Salvador Felipe Jacinto Dalí i Domènech |
Haihuwa | Figueres, 11 Mayu 1904 |
ƙasa | Ispaniya |
Mazauni |
Figueres New York |
Harshen uwa | Catalan (en) |
Mutuwa | Figueres, 23 ga Janairu, 1989 |
Makwanci | Dalí Theatre and Museum (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cardiac arrest (en) ) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Salvador Dalí i Cusí |
Mahaifiya | Felipa Domènech i Ferrés |
Abokiyar zama | Gala Dalí (en) (8 ga Augusta, 1958 - 10 ga Yuni, 1982) |
Ahali | Anna Maria Dalí (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Real Academia de Bellas Artes de San Fernando (en) (1922 - 1926) |
Harsuna |
Turanci Yaren Sifen Faransanci Catalan (en) |
Ɗalibai | |
Sana'a | |
Sana'a | painter (en) , Mai sassakawa, marubuci, Jarumi, darakta, marubin wasannin kwaykwayo, mai daukar hoto, ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara bangarorin fim, illustrator (en) , jewelry designer (en) , mai zane-zanen hoto da holographer (en) |
Mahalarcin
| |
Wurin aiki | Madrid, Faris, Mauritshuis (en) , Prinsenhof (en) , Faransa, Tarayyar Amurka, Ispaniya, Tel Abib, Singapore, Manhattan (en) , Delft (en) da The Hague (en) |
Muhimman ayyuka |
The Persistence of Memory (en) Christ of Saint John of the Cross (en) The Sacrament of the Last Supper (en) The Great Masturbator (en) Soft Construction with Boiled Beans (en) The Face of War (en) |
Kyaututtuka | |
Wanda ya ja hankalinsa | Friedrich Nietzsche, Pablo Picasso da Hieronymus Bosch (en) |
Mamba |
Académie des beaux-arts (en) Royal Academy of Science, Letters and Fine Arts of Belgium (en) |
Fafutuka | surrealism (en) |
Sunan mahaifi | Dali, Salvador da Dalí Domènech, Salvador |
Artistic movement |
still life (en) genre painting (en) Hoto (Portrait) landscape art (en) allegory (en) religious art (en) |
IMDb | nm0198557 |
salvador-dali.org | |
An haife shi a Figueres, Katalunya, Hispania a shekara ta 1904, ya mutu a Figueras a shekara ta 1989. Dani ya samu iliminsa na zane a Madrid. A dalilin horn da ya samu daga malaman Impressionist da Renaissance tun yana karami, ya zamo mabiyin tafarkin zane na cubism da kuma avant-garde.[1]
Ya samu kusanci da kungiyar Surrealism a shekarun 1920s sannan ya koma kungiyar a shekarar 1929, nan da nan ya zamo daya daga cikin muhimman jagororin kungiyar. Aikinsa da yafi kowanne shahara The Persistence of Memory, ya kammala shi ne a watan Agustan 1931. Kuma yana daya daga cikin ayyukan Surrealist mafi shahara. Dali ya kwashe daukakin rayuwarsa a lokacin Yakin Basasar Hispaniya (1936 to 1939), kafin ya koma Amurka a 1940, inda ya samu nasarori da dama na kasuwanci. Ya dawo kasar Sipaniya a shekarar 1948 inda ya sanar da dawowarsa zuwa addinin Katolika inda ya fara habaka salonsa na “nuclear mysticism".[2]