Order of the Niger
From Wikipedia, the free encyclopedia
Najeriya ta zama ƙasa mai cin gashin kanta a ranar 1 ga watan Oktoban shekara ta 1960, sannan a shekara ta 1963 ta zama Tarayyar Najeriya. Jamhuriyyar ta kafa oda na ban girma guda biyu: Order of the Niger da kuma Order of the Federal Republic.[1]
Quick Facts Iri, Suna saboda ...
| |
Iri | order (en) |
---|---|
Suna saboda | Nijar |
Validity (en) | 1 Oktoba 1963 – |
Rank (en) | Template:Gran Order of the Federal Republic |
Ƙasa | Najeriya |
Kulle