Ummu Kulthum bint Muhammad
Yar Annabi / From Wikipedia, the free encyclopedia
Umm Kulthūm bint Muḥammad ( Larabci: أم كلثوم بنت محمد ) ( c. 603 zuwa 630) ta kasance ‘yar Annabi Muhammadu ta uku a mata, a wurin matarsa ta farko Khadija bint Khuwaylid .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ummu Kulthum bint Muhammad | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 603 (Gregorian) |
Mutuwa | Madinah, 10 Disamba 630 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad |
Mahaifiya | Khadija Yar Khuwailid |
Abokiyar zama |
Utaybah bin Abu Lahab (en) Sayyadina Usman dan Affan (624 - |
Ahali | Rukayyah, Fatima, Zainab yar Muhammad, Abdullahi ɗan Muhammad, Ibrahim ɗan Muhammad da Yaran Annabi |
Sana'a | |
Sana'a | housewife (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle