'Yancin Tunani
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƴancin tunani (wanda kuma ake kira ƴancin ra'ayi) shine 'yancin mutum wajen amincewa ko kuma yarda da wata ra'ayi, hujja, ko kuma tunani, nasa na kansa ba tare da ra'ayoyin wasu ba.[1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Yancin Tunani | |
---|---|
Ƴancin Jama'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Ƴancin Jama'a da intellectual freedom (en) |
Bangare na | psychology terminology (en) da Gamayyar Sanarwa na Yancin Dan'adam |
Kulle