Ƙaddara
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙaddara wannan kalmar na nufin faruwan wani abu wanda tuntuni Allah yayi hakan zai faru. A turance ana ana kiran shi da Destiny. Ita kaddara ba Wanda ya isa ya kauce mata[1].
Kuma ba wanda yasan rananta
- Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.