Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Equatorial Guinea
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Equatorial Guinea, tana wakiltar Equatorial Guinea a wasan ƙwallon ƙafa na duniya na maza kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Equatoguinea ce ke tafiyar da ita, memba ce ta hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka (CAF).
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Equatorial Guinea | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Gini Ikwatoriya |
feguifut.org |
Kulle
Ƙungiyar ba ta taɓa samun cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ba, amma ta samu shiga gasar cin kofin Afrika sau uku, sau biyu na farko a matsayin mai masaukin baƙi (a cikin shekarun 2012 da 2015 ). Sun kai wasan daf da na kusa da karshe a shekarar 2012 da 2021 kuma sun kare a matsayi na hudu a shekarar 2015.