Alessandro Costacurta
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alessandro Costacurta (an haife shi 24 Afrilu 1966) kwararre ne na kwallon kafa ta Italiya, manaja kuma tsohon dan wasa kwararren wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya. A tsawon aikinsa na kulob din, Costacurta ya shafe fiye da shekaru ashirin tare da AC Milan tsakanin 1986 da 2007, da kuma dan gajeren lokaci na tsawon lokacin aro a Monza. An san shi sosai saboda rawar da ya taka tare da Franco Baresi, Paolo Maldini, da Mauro Tassotti,wanda ya zama daya daga cikin manyan masu tsaron gida a Seria A da kwallon kafa na Turai a karshen shekarar alif dubu daya da dari tar da tamanin 1980 da alif dubu daya da dari tara da casain 1990, karkashin nasarar manajoji Arrigo Sacchi da Fabio Capello.Ya fi yin aiki a matsayin mai tsaron baya na tsakiya, kuma ya kasance babban jigo a matsayin, yana samun yabo na kasa da kasa, ya lashe kofunan Seria A guda 7.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Alessandro Costacurta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jerago con Orago (en) , 24 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru) |
ƙasa | Italiya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Martina Colombari (en) (2004 - |
Karatu | |
Harsuna | Italiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) |
Mahalarcin
| |
Muƙami ko ƙwarewa |
fullback (en) centre-back (en) |
Nauyi | 75 kg |
Tsayi | 182 cm |
IMDb | nm1967574 |