Bendel Insurance
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bendel Insurance Football Club, wanda kuma aka sani da Insurance of Benin Football Club ko kuma kawai Bendel Insurance, kulob ne na ƙwallon ƙafa da ke Benin City, Nigeria. Kulob din yana buga gasar Premier ta Najeriya. Tun da farko an san su da Vipers na Benin. Suna buga wasanninsu na gida a filin wasa na Samuel Ogbemudia, wanda ke daukar mutum 12,000. Su ne zakarun gasar cin kofin tarayya na yanzu bayan sun lallasa Enugu Rangers 1-0 a filin wasa na Stephen Keshi da ke Asaba a ranar 21 ga Yuni, 2023.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Bendel Insurance | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Kazaure |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1972 |
Kulle