Bikin Manchu–Han
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bikin Manchu-Han (sassauƙan sinanci, kuma Cikakken Manchu) yana nufin salon dafa abinci da nau'in babban liyafa wanda ya haɗa abubuwan Manchu da Han na ƙasar Sin waɗanda aka haɓaka a daular Qing ta China (1636–1912). Ana Kuma jayayya da asalin, amma ta ƙarni na goma sha tara salon ya shahara kuma an yi koyi da shi a gidajen cin abinci na ƙarni na ashirin da ashirin da ɗaya. [1]
Quick Facts Iri, Bangare na ...
| |
Iri | eating party (en) |
---|---|
Bangare na | Manchu cuisine (en) da Chinese cuisine (en) |
Kulle