Birni
From Wikipedia, the free encyclopedia
Birni ne kuma yanki ne da ke cikin Sashen Atakora a arewa maso yammacin Benin kusa da kan iyakar Togo . Sashen gudanarwa ne a karkashin ikon gundumar Kouandé . Bisa ga qidayar jama'a da Institut National de la Statistique Benin ta gudanar a ranar 15 ga Fabrairu, 2002, yankin yana da jimillar mutane 12,559.
Quick Facts Wuri, Labarin ƙasa ...
Birni | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Benin | |||
Department of Benin (en) | Atakora Department (en) | |||
Commune of Benin (en) | Kouandé (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 413 m |
Kulle