Borgu (yanki)
Yankin da ke tsakanin Arewa maso yammacin Najeriya da kuma jamhuriyar Benin ta arewa / From Wikipedia, the free encyclopedia
Borgu yanki ne dake arewa maso yammacin Najeriya da kuma a arewacin jamhuriyar Benin. An raba yankin tsakanin Burtaniya da Faransa biyo bayan Yarjejeniyar Anglo-Faransa ta 1898. Mutanen Borgu ana kiransu Bariba ko Borgawa.
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
Borgu | |||||
---|---|---|---|---|---|
yankin taswira | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Najeriya da Benin | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | ||||
Wuri | |||||
|
Kulle