Djamaa el Djazaïr
From Wikipedia, the free encyclopedia
Djamaa el Djazaïr (larabci: جامع الجزائر), wanda kuma aka fi sani da Babban Masallacin Algiers (Faransanci: Grande mosquée d'Alger), masallaci ne a Algiers, Algeria. Yana dauke da babbar minaret a duniya kuma shine masallaci mafi girma na uku a duniya bayan Babban Masallacin Makka da Al-Masjid an-Nabawi na Madina a Saudi Arabia.[1][2][3][4].
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Djamaa el Djazaïr | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Aljeriya |
Province of Algeria (en) | Algiers Province (en) |
District of Algeria (en) | Dar El Beïda District (en) |
Commune of Algeria (en) | Mohammadia (en) |
Coordinates | 36°44′09″N 3°08′17″E |
History and use | |
Ginawa | 16 ga Augusta, 2012 - 2019 |
Addini | Musulunci |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini | China State Construction Engineering Corporation (en) |
Style (en) | Islamic architecture (en) |
Tsawo |
265 m 270 |
Floors | 4 |
|
Kulle