Esther Hill
From Wikipedia, the free encyclopedia
Esther Marjorie Hill (Mayu 29, 1895 - Janairu 7, 1985) 'yar ƙasar Kanada ne kuma mace ta farko da ta kammala digiri a fannin gine-gine daga Jami'ar Toronto (1920).
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |