Felix Nmecha
From Wikipedia, the free encyclopedia
Felix Nmecha Felix Kalu Nmecha (an haife shi 10 ga Oktoba 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund da kuma ƙungiyar ƙasar Jamus.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Felix Nmecha | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Felix Kalu Nmecha | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Hamburg, 10 Oktoba 2000 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
Ahali | Lukas Nmecha (en) | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.9 m |
Kulle