Gumaka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gumaka Duk wani sassake da aka yi shi da tabo ko laka, ko katako, kodai wani daskararran abu, a sigar halittan dan adam ko dabba, gumaka ana bauta musu ne a wasu daga cikin sassan ƙasashe na duniya.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Gumaka | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | religious object (en) da religious art (en) |
Amfani | cult (en) |
Suna saboda | Buddharupa (en) |
Kulle