Habib Maiga
From Wikipedia, the free encyclopedia
Habib Digbo G'nampa Maïga (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun shekarata alif 1996), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ivory Coast wanda ke buga wasan tsakiya a Faransa. Kulob ɗin FC Metz da tawagar kwallon kafa ta kasar Ivory Coast .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Habib Maiga | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Gagnoa (en) , 1 ga Janairu, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 76 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 181 cm |
Kulle