Ibrahim Koroma
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibrahim Koroma (an haife shi 17 ga watan Mayun 1989), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Saliyo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Motala AIF.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ibrahim Koroma | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Freetown, 17 Mayu 1989 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Saliyo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 3 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 185 cm |
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
A baya Koroma ya taka leda a kulob ɗin Superettan na Sweden Varbergs BoIS da tawagar kwallon kafa ta Saliyo . Yana buga dukkan wasanni a matsayin mai tsaron gida da na tsakiya. An fi sanin Koroma da laƙabin sa "Marcel", wanda aka ɗauko daga tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Faransa Marcel Desailly .