Kare muhalli
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kare muhalli al'ada ce ta kare halittan muhalli ta daidaikun mutane, kungiyoyi da masu mulki
. Makasudinsa shine adana albarkatun kasa da yanayin da ake ciki da kuma, inda zai yiwu, don gyara lalacewa da jujjuya yanayin.
saboda matse lamba a
hauhawan masarufi da tattalin arziki saboda yawan al ummah da hikima da haliltu masu rai dake kewaye damu an dankwafar dasu na wani lokaci, ko Kuma na dindindin. An fuskanci hakan ne, sai gwamnati ta soma sa togaciya ga al'amuran dake kawo rushewar muhalli. Tun a shekarun alif dari Tara da sittin, tafiyoyin wayar da Kai a kan muhalli ya kawo wayewan Kai dangane da rubdugun matsalolin muhalli. Akwai Rashin amincewa akan tsananin tasirin muhalli akan al'amuran dan'adam, saboda haka ake yawan tattaunawa akan matakan Kariya .