Khelil Bouhageb
From Wikipedia, the free encyclopedia
Khelil Bouhageb (27 ga Agustan shekarar 1863 a Tunis - 8 ga Fabrairu shekarata 1942 a La Marsa ) ɗan siyasan Tunisiya ne kuma mai kawo canji. Ya yi mulki a matsayin Firayim Ministan Tunisia daga 1926 zuwa shekarar 1932, bayan mutuwar Mustapha Dinguizli. Bouhageb ɗa ne ga Sheikh Salem Bouhageb ; dan uwansa likita ne mai sunaHassine Bouhageb.
Quick Facts Grand Vizier of Tunis (en), Mayor of Tunis (en) ...
Khelil Bouhageb | |||||
---|---|---|---|---|---|
1926 - 1932 ← Mustapha Dinguizli - Hédi Lakhoua →
1926 ← Mustapha Dinguizli - Chedly El Okby (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Tunis, 27 ga Augusta, 1863 | ||||
ƙasa |
Beylik of Tunis (en) French protectorate of Tunisia (en) | ||||
Mutuwa | La Marsa (en) , 8 ga Faburairu, 1942 | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Salem Bouhageb | ||||
Abokiyar zama | Princess Nazli Fazl (en) | ||||
Ahali | Hassine Bouhageb (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Sadiki College (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Kulle