Kogi
Karamar hukuma a Jihar Kogi, Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Kogi: karamar hukuma ce a jahar Kogi, Najeriya mai iyaka da jahar Neja da Kogin Neja ta yamma, Babban birnin tarayya a arewa, jihar Nasarawa a gabas da Kogin Benuwai zuwa mashigar ta da Nijar ta kudu. Hedkwatarta tana cikin garin Koton Karfe (ko Koton Karifi) akan babbar hanyar A2.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Wuri, Labarin ƙasa ...
Kogi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kogi | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,498 km² |
Kulle