Kungiyar kwallon kafa ta Gambia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambiya tana wakiltar ƙasar Gambiya a wasan ƙwallon ƙafa ta duniya na maza kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Gambiya ce ke kula da ita . Har zuwa shekarar 1965, an san ƙungiyar da ƙasar da British Gambia . Tawagar bata taɓa shiga gasar cin kofin duniya ba . A shekarar 2021, Gambiya ta samu tikitin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka a karon farko a tarihi. Tawagar tana wakiltar duka FIFA da kuma Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka (CAF).
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar kwallon kafa ta Gambia | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Gambiya |
Mulki | |
Mamallaki | Gambia Football Association (en) |
gambiaff.org |
Kulle