Lucas Cranach karami
From Wikipedia, the free encyclopedia
Lucas Cranach karami (German [ˈluːkaˈkʁaːnax deːɐ̯ ˈjʏŋəʁə] ; watan Oktoba hudu 4, shekarar alif dubu daya da dari biyar da goma sha biyar 1515 - Janairu ashirin da biyar 25, shekarar alif dubu daya da dari biyar tamanin da shida1586) wani mai zanen Renaissance na Jamus ne kuma mai hoto, ɗan Lucas Cranach babba kuma ɗan'uwan Hans Cranach.