Malcolm X
From Wikipedia, the free encyclopedia
Malcolm X ko el-Hajj Malik el-Shabazz (الحاجّ مالك الشباز) ya canja suna bayan ya musulunta. Yarayu daga shekara ta alif 1925 izuwa shekara ta 1965 ya kasance ba Amurike dan'asalin Afirka, wanda ya Musulunta, kuma mai rajin kare hakkin dan' Adam. An bayyana shi a matsayin wani wanda baida tsoro wurin karewa da nemawa yan'asalin Afirka mazauna Amurka hakkinsu, mutum ne daya kalubalanci farar fata a kasar Amurka da tsauraren kalamai akan cutarwar da sukewa bakar fata. Ana ganinsa daya daga cikin manyan yan'Afirka mazauna Amurka dasuka kasance masu ilimi wurin zance da janhankalin al'umma a tarihi.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Malcolm X | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Malcolm Little |
Haihuwa | Omaha (en) , 19 Mayu 1925 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Mutuwa | Manhattan (en) da New York, 21 ga Faburairu, 1965 |
Makwanci | Ferncliff Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | kisan kai (ballistic trauma (en) ) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Earl Little |
Mahaifiya | Louise Little (activist) |
Abokiyar zama | Betty Shabazz (en) (1958 - |
Yara |
view
|
Ahali | Reginald Little (en) da Ella Little-Collins (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa, autobiographer (en) , political activist (en) , Mai kare ƴancin ɗan'adam da Muslim minister (en) |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
gani
|
Sunan mahaifi | Malachi Shabazz |
Imani | |
Addini |
Musulunci Ƙasar Islama Mabiya Sunnah |
IMDb | nm0944318 |
Kulle