Mehdi Taremi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mehdi Taremi ( Persian ; an haife shi a ranar 18 ga watan yuli, shekara ta 1992) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ta Iran ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na kulob ɗin Firama La Ligaciub FC Porto da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Iran .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Mehdi Taremi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Piranshahr Garrison (en) , 18 ga Yuli, 1992 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Iran | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 82 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 186 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kulle
Taremi ya taka leda a Persepolis tsakanin shekarar 2014 da shekara ta 2018. Ya kasance babban mai zira kwallaye a gasar Persian Gulf Pro League sau biyu shekarar (2015 zuwa 2016 da 2016 zuwa 17). Ya kuma lashe Primeira Liga mafi yawan masu zira kwallaye a shekarar 2019 zuwa 2020 . Taremi ya fara bugawa kungiyar kwallon kafa ta Iran a shekarar 2015.