Nakibou Aboubakari
From Wikipedia, the free encyclopedia
Nakibou Aboubakari (an haife shi a ranar 10 ga watan Maris 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob ɗin Championnat National 2 club Fleury. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar kasar Comoros wasa.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Nakibou Aboubakari | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Saint-Denis (en) , 10 ga Maris, 1993 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kulle