Nicolás González
Dan wasan kwallo ne a Argentina / From Wikipedia, the free encyclopedia
Nicolás González[1][2] (an haife shi ranar 6 ga watan Afrilu, 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Argentine wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gefe watau winger kenan na ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a serie A na Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Argentina.[4][5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Nicolás González | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Nicolás Iván González | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Belén de Escobar (en) , 6 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Argentina | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Yaren Sifen Italiyanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa |
10 22 | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.8 m |
Kulle