Nik Abdul Aziz Nik Mat
From Wikipedia, the free encyclopedia
Nik Abdul Aziz bin Nik Mat (Jawi: 10 ga watan Janairun shekara ta 1931 - 12 ga watan Fabrairun shekara shekara ta 2015) ɗan siyasan Malaysia ne kuma malamin addinin musulmi. Ya kasance Menteri Besar na Kelantan daga 1990 zuwa 2013 kuma Mursyidul Am ko Jagoran Ruhaniya na Jam'iyyar Musulunci ta Pan-Malaysian (PAS) daga 1991 har zuwa mutuwarsa a 2015. Gabaɗaya, aikinsa a matsayin zaɓaɓɓen ɗan siyasa ya ɗauki kimanin shekaru 48 bayan an zabe shi a Majalisar Dokokin Malaysia a shekarar 1967.
Quick Facts Mursyid al-Am (en), Q113468199 ...
Nik Abdul Aziz Nik Mat | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1994 - 2015 ← Yusof Rawa (en) - Haron Din (en) →
1993 - 1994 ← no value - Idris Omar (en) →
1981 - 2013
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Kelantan (en) , 10 ga Janairu, 1931 | ||||||||
ƙasa | Maleziya | ||||||||
Mutuwa | Kota Bharu (en) , 12 ga Faburairu, 2015 | ||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon daji na prostate) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Yara | |||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar Al-Azhar | ||||||||
Harsuna |
Harshen Malay Kelantan-Pattani Malay (en) Urdu | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Ulama'u da marubuci | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Malaysian Islamic Party (en) |
Kulle