Sharar gida mai guba
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sharar gida mai guba, ita ce duk wani abu da ba a so ta kowane nau'i wanda zai iya haifar da lahani ko Illa, (misali ta hanyar shaka, hadiye, ko sha ta cikin fata). Yawancin kayayyakin gida na yau kamar su talabijin, kwamfuta da wayoyi suna ɗauke da sinadarai masu guba waɗanda za su iya gurɓata iska da gurɓata ƙasa da ruwa. Zubar da irin wannan sharar matsala ce babba ga lafiyar al'umma.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Sharar gida mai guba | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | shara da Sharar gida mai haɗari |
Contributing factor of (en) | Gurɓacewa |
Has characteristic (en) | toxicity (en) |
Kulle