William Henry Harrison
From Wikipedia, the free encyclopedia
William Henry Harrison (9 ga Fabrairu, shekara ta 1773 - 4 ga watan Afrilun shekara ta 1841) hafsan sojan Amurka ne kuma ɗan siyasa wanda ya yi aiki a matsayin shugaban Amurka na tara na kwanaki 31 a cikin shekarar 1841, ya zama shugaban ƙasa na farko da ya mutu a ofis kuma mafi gajarta aiki Shugaban Amurka a cikin tarihi.Mutuwarsa ta haifar da taƙaitaccen rikicin tsarin mulki game da maye gurbin shugaban, kamar yadda a lokacin tsarin mulki bai yi hakan babayyana karara abin da ya kamata a yi idan rasuwar shugaban kasar.
Quick Facts 9. shugaban Tarayyar Amurka, 9. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka ...
William Henry Harrison | |||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Maris, 1841 - 4 ga Afirilu, 1841 ← Martin van Buren - John Tyler (en) → Election: 1840 United States presidential election (en)
Disamba 1840 - 4 ga Maris, 1841 ← Martin van Buren - James K. Polk → Election: 1840 United States presidential election (en)
24 Mayu 1828 - 26 Satumba 1829 - Thomas Patrick Moore (en) →
4 ga Maris, 1827 - 20 Mayu 1828 - Jacob Burnet (en) → District: Ohio Class 3 senate seat (en)
4 ga Maris, 1825 - 4 ga Maris, 1827 ← Ethan Allen Brown (en) District: Ohio Class 3 senate seat (en)
8 Oktoba 1816 - 3 ga Maris, 1819 ← John McLean (en) - Thomas R. Ross (en) →
10 ga Janairu, 1801 - 28 Disamba 1812 ← no value - Thomas Posey (en) →
| |||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||
Haihuwa | Charles City County (en) , 9 ga Faburairu, 1773 | ||||||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||
Mazauni |
North Bend (en) Grouseland (en) | ||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||
Mutuwa | White House da Washington, D.C., 4 ga Afirilu, 1841 | ||||||||||||||||
Makwanci | William Henry Harrison Tomb State Memorial (en) | ||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi | ||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||
Mahaifi | Benjamin Harrison V | ||||||||||||||||
Mahaifiya | Elizabeth Bassett | ||||||||||||||||
Abokiyar zama | Anna Harrison (en) (25 Nuwamba, 1795, 22 Nuwamba, 1795 - 4 ga Afirilu, 1841) | ||||||||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||||||||
Ahali | Carter Bassett Harrison (en) | ||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||
Makaranta |
Hampden–Sydney College (en) University of Pennsylvania (en) | ||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Latin | ||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya, hafsa da statesperson (en) | ||||||||||||||||
Wurin aiki | Washington, D.C., Fort Washington (en) , Vincennes (en) , Bogotá da Cincinnati (en) | ||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||
Aikin soja | |||||||||||||||||
Fannin soja | United States Army (en) | ||||||||||||||||
Digiri | Janar | ||||||||||||||||
Ya faɗaci | War of 1812 (en) | ||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||
Addini | Episcopal Church (en) | ||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Whig Party (en) | ||||||||||||||||
Kulle