Yaƙin Sagrajas
From Wikipedia, the free encyclopedia
The Battle of Sagrajas (23 ga watan Oktoba 1086), ya kasan ce kuma wanda ake kira Zalaca ko Zallaqa ( Larabci: معركة الزلاقة ), yaƙi ne tsakanin rundunar Almoravid ƙarƙashin jagorancin Sarkinsu Yusuf ibn Tashfin da rundunar da ke ƙarƙashin jagorancin Castilian King Alfonso VI . Daga baya ana kiran filin daga az-Zallaqah (a turance "ƙasar mai santsi") saboda rashin talaucin da aka samu sakamakon ɗimbin zubar da jini a wannan ranar, wanda ya haifar da sunan a larabci.
Quick Facts Iri, Bangare na ...
| ||||
| ||||
Iri | faɗa | |||
---|---|---|---|---|
Bangare na | Reconquista (en) | |||
Kwanan watan | 23 Oktoba 1086 (Gregorian) | |||
Wuri | Badajoz (en) | |||
Ƙasa | Ispaniya | |||
Participant (en) |
Kulle
Ya kasan ce mtumin labarawa ne kuma dan kasuwa mai matukar bada muhimmmamci ga