Amina Bazindre
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amina Djibo Bazindre (an haife ta a ranar 28 ga watan Janairun shekara ta 1955) jami’ar diflomasiyyar Najariya ce. A ranar 5 ga watan Fabrairun shekara ta 2010, ta zama Jakadan Nijar a Rasha. [1]
Quick Facts ambassador of Niger to Romania (en), ambassador of Niger to Russia (en) ...
Amina Bazindre | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2018 -
5 ga Faburairu, 2010 -
2005 -
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | 28 ga Janairu, 1955 (69 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya |
Kulle