António Guterres
From Wikipedia, the free encyclopedia
António Manuel de Oliveira Guterres GCC GCL ( (furucci da harshen Portugal|ɐ̃ˈtɔnju ɡuˈtɛʁɨʃ|); an haife shi a 30 Afrailun 1949) shi Ɗan'siyasan Portugal ne kuma ɗan diflomasiya, wanda ayanzu shine Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya. Gabani, shine United Nations High Commissioner for Refugees daga tsakanin shekarar 2005 zuwa 2015.[1]
Quick Facts 9. United Nations Secretary-General (en), United Nations High Commissioner for Refugees (en) ...
António Guterres | |||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1 ga Janairu, 2017 - 2026 ← Ban Ki-moon Election: 2016 United Nations Secretary-General selection (en)
15 ga Yuni, 2005 - 31 Disamba 2015 ← Wendy Chamberlin (en) - Filippo Grandi (en) →
1 ga Janairu, 2000 - 30 ga Yuni, 2000 ← Paavo Lipponen (en) - Jacques Chirac →
Nuwamba, 1999 - ga Yuni, 2005 ← Pierre Mauroy - Giorgos Papandreou (en) →
28 Oktoba 1995 - 6 ga Afirilu, 2002 ← Aníbal Cavaco Silva (en) - José Manuel Durão Barroso (en) →
23 ga Faburairu, 1992 - 20 ga Janairu, 2002 ← Jorge Sampaio (en) - Eduardo Ferro Rodrigues (en) →
26 ga Janairu, 1981 - 1 Satumba 1983
3 ga Janairu, 1980 - 12 Nuwamba, 1980 District: Q59848428 Election: 1979 Portuguese legislative election (en)
3 ga Yuni, 1976 - 2 ga Janairu, 1980 District: Q59848428 Election: 1976 Portuguese legislative election (en)
District: Q59848428 Election: 1980 Portuguese legislative election (en) | |||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||
Cikakken suna | António Manuel de Oliveira Guterres | ||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lisbon, 30 ga Afirilu, 1949 (75 shekaru) | ||||||||||||||||||||
ƙasa | Portugal | ||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Portuguese language | ||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||
Mahaifi | Virgílio Dias Guterres | ||||||||||||||||||||
Mahaifiya | Ilda Cândida de Oliveira | ||||||||||||||||||||
Abokiyar zama |
Luísa Amélia Guimarães e Melo (en) (1972 - 28 ga Janairu, 1998) Catarina Marques de Almeida Vaz Pinto (en) (ga Afirilu, 2001 - | ||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||
Makaranta |
Instituto Superior Técnico (en) (1960s - 1971) : engineering (en) , physics (en) | ||||||||||||||||||||
Harsuna |
Portuguese language Turanci Yaren Sifen Faransanci | ||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, injiniya, assistant professor (en) da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||||||||||||||||
Employers |
Technical University of Lisbon (en) Majalisar Ɗinkin Duniya (1 ga Janairu, 2017 - | ||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||||||
Mamba |
Club of Madrid (en) European Council on Foreign Relations (en) Friends of Europe (en) | ||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||
Addini | Cocin katolika | ||||||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Socialist Party (en) | ||||||||||||||||||||
IMDb | nm1591986 | ||||||||||||||||||||
antonioguterres.gov.pt | |||||||||||||||||||||
Kulle
Guterres ya kasance shine Firayim minista na Portugal daga shekarar 1995 zuwa 2002 kuma Babban-sakatare na Socialist Party daga 1992 zuwa 2002. Ya kuma riƙe shugaban Socialist International daga 1999 zuwa 2005.
A wasu Zaɓuka na jin ra'ayoyin mutane da suka gudana a 2012 da 2014, al'ummar Portugal sun sanya Guterres amatsayin mafi ingancin firayim ministan ƙasar acikin shekaru 30 da suka gabata.[2][3]