Elon Musk
Ɗan Kasuwan Amurka / From Wikipedia, the free encyclopedia
Elon Reeve Musk[1][2] FRS ( /I l ɒ n / EE -lon . An Haife shi a ranar 28 ga watan Yuni, a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da ɗaya [1971], ya kasance shahararren dan kasuwa kuma mai sanya hannun jari.[3] Shi ne wanda ya kafa, kuma shugaban injiniyoyi (CEO) na SpaceX, [lower-alpha 1] Shugaba, kuma mai tsara kaya a kamfanin Tesla, Inc. Shine wanda ya kafa kamfanin The Boring Company (TBC); kuma tare da shi ne aka kafa Neuralink da OpenAI. Haka zalika, shi ne shugaban gidauniyar wato (Musk Foundation; kuma shi ne jagora (CEO) kuma mamallakin Twitter, Inc. Musk ya kasance wanda ya fi kowa kudi a duniya, dangane da ƙiyasin Bloomberg Billionaires Index da kuma jerin shahararrun masu kudi na mujallar Forbes,[6][7] da kimanin kudi dala biliyan $174 ya zuwa ranar 11 ga watan Nuwanban, 2022.[8][9][10]
Elon Musk | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
28 Oktoba 2022 - 5 ga Yuni, 2023 ← Parag Agrawal (en) - Linda Yaccarino (en) →
ga Yuli, 2016 -
2008 -
2002 -
Nuwamba, 2018 - Robyn Denholm (en) → | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | Elon Reeve Musk | ||||||||||||
Haihuwa | Pretoria, 28 ga Yuni, 1971 (52 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa |
Afirka ta kudu Kanada Tarayyar Amurka | ||||||||||||
Mazauni |
Bel Air (en) Saskatchewan (en) Kingston (en) Boca Chica (en) | ||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Mahaifi | Errol Musk | ||||||||||||
Mahaifiya | Maye Musk | ||||||||||||
Abokiyar zama |
Justine Musk (en) (2000 - 2008) Talulah Riley (en) (2010 - 2012) Talulah Riley (en) (2013 - 2016) | ||||||||||||
Ma'aurata |
Amber Heard (en) Grimes (en) Shivon Zilis (en) | ||||||||||||
Yara | |||||||||||||
Ahali | Tosca Musk (en) , Kimbal Musk (en) , Elliot Rush Musk (en) , Asha Rose Musk (en) da Alexandra Musk (en) | ||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||
Yare | Musk family (en) | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
University of Pretoria (en) Queen's University (en) Jami'ar Stanford Bryanston High School (en) Waterkloof House Preparatory School (en) Pretoria Boys High School (en) 1989) Smith School of Business (en) (1990 - 1992) University of Pennsylvania (en) (1991 - 1995) Digiri a kimiyya : physics (en) The Wharton School (en) (1992 - 1995) Bachelor of Arts (en) : ikonomi | ||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | Furogirama, injiniya, entrepreneur (en) , investor (en) da ɗan kasuwa | ||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||
Employers |
SolarCity (en) PayPal (en) (Disamba 1998 - SpaceX (en) (ga Yuni, 2002 - Tesla, Inc. (en) (23 ga Afirilu, 2004 - OpenAI (en) (11 Disamba 2015 - 2019) Neuralink (en) (ga Yuli, 2016 - The Boring Company (en) (17 Disamba 2016 - | ||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||
Mamba |
The Planetary Society (en) Royal Society (en) PayPal Mafia (en) | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | agnosticism (en) | ||||||||||||
IMDb | nm1907769 | ||||||||||||