Fulani
Wata ƙabila ce a najeriya wacce take a Afrika ta yamma / From Wikipedia, the free encyclopedia
Fulani ko Fulata (tilo: Bafulatani ko Bafillace) Mutane ne da ke a Yamma Maso Arewacin Afrika tun a tsawon lokaci. Mafi shaharar sana'ar Fulani ita ce kiwon dabbobi da kuma sayar da nono, kuma suna tatsan nonon dabbobinsu domin sayarwa, Fulani wasu mutane ne da ke da kyakkyawar fahimta, da zamantakewarsu sukan zauna da kowace ƙabilu lafiya kuma har su ƙulla aure a tsakaninsu.Kiɗiddiga ta nuna cewa akwai Fulani aƙalla miliyan talatin da biyar a Najeriya.
Quick Facts Yankuna masu yawan jama'a ...
| |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Sudan, Sudan ta Kudu, Burkina Faso, Laberiya, Gambiya, Muritaniya, Najeriya, Nijar, Cadi, Mali, Kameru, Ghana, Saliyo, Togo, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, Ivory Coast, Guinea-Bissau, Benin, Gine, Habasha da Eritrea |
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |