Harshen Ibo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Harshen Ibo ko Igbo, harshe ne da mutanen kabilar Igbo da akafi sani da inyamurai a garuruwan Hausawa suke amfani dashi,kasantuwar yawan da al'umman ibo kedashi ne yasa yaren ke daga cikin manyan yaruka uku a kasar Najeriya,bayan kuma Hausa da Yarbanci,ana samun masu amfani da harshen ibo a garuruwan kudu maso gabas da kudu maso kudanshin Najeriya.