Ibtissam Jraïdi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibtissam Jraïdi ( Larabci: ابتسام الجريدي ; an haife ta a ranar 9 ga watan Disamba shekara ta alif 1992) ƙwararriyar ƴar Wasan ƙwallon ƙafa ce ɗan ƙasar Morocco wacce ke buga wasan gaba a ƙungiyar Premier ta mata ta Saudiyya Al Ahli, wadda ta zama kyaftin, da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Maroko . Ita ce 'yar wasan Morocco da Larabawa ta farko da ta zura kwallo a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ibtissam Jraïdi | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Casablanca, 9 Disamba 1992 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kulle