Icen Dalbejiya (Azadirachta Indica)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Azadirachta indica wanda aka fi sani da icen Dalbejiya, ko Bedi wato neem, bishiyar-nim ko Indian lilac,[1] kuma a Najeriya ana kiranta dogo yaro ko dogonyaro,[2] [3] bishiya ce daga cikin dangin Mahogany Meliaceae. tana ɗaya daga cikin nau'ikan halittu guda biyu na iyalan Azadirachta, kuma asalin yankin Indiya ne kuma galibin kasashen Afirka. Yawanci tana girma a yankuna masu zafi da na wurare masu zafi. Itacen Neem kuma na girma a tsibiran kudancin Iran. 'Ƴa'ƴan itãcensa da tsabarsa sune asalin man-neem.
Quick Facts Conservation status, Scientific classification ...
Icen Dalbejiya (Azadirachta Indica) | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Sapindales (en) |
Dangi | Meliaceae (en) |
Genus | Azadirachta (en) |
jinsi | Azadirachta indica A.Juss.,
|
Kulle