Najat Badri
From Wikipedia, the free encyclopedia
Najat Badri (Arabic; an haife ta a ranar 19 ga watan Mayu shekara ta alif 1988) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Maroko wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya ta AS FAR kuma a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar mata ta ƙasar Marok.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Najat Badri | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Salé, 19 Mayu 1988 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Kulle