Nelson Antonio
From Wikipedia, the free encyclopedia
Nilson António Veiga Barros (an haife shi a ranar 5 ga watan Agusta 1987), wanda aka fi sani da Nilson, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa baya na gefen hagu. Ya buga wasa a Portimonense[1] [2] a tsakanin shekarun 2008 da 2011. [3] Nilson ya kulla yarjejeniya da CSKA Sofia a lokacin rani na 2012, amma ya samu rauni a watan Oktoban 2012, wanda hakan ya sa bai taka leda na tsawon watanni ba. Bayan ya murmure, ya yanke shawarar ci gaba da aikinsa tare da Portimonense, inda ya amince da sharuɗɗan a cikin watan Fabrairu 2013. [4][5]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Nelson Antonio | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Santa Cruz (en) , 5 ga Augusta, 1987 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 176 cm |
Kulle