Ousseynou Ba
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ousseynou Ba (an haife shi 11 ga watan Nuwamban shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyar 1995A.c) miladiya.ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Super League ta Girka Olympiacos.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ousseynou Ba | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Senegal, 11 Nuwamba, 1995 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Kulle