Abdulaziz Al Sheikh
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abdulaziz bin Abdullah Al-Sheikh (Arabic: ʿAbd al-ʿAzīz ibn ʿAbda Āll ash-Sheikh; an haife shi a ranar 30 ga watan Nuwamban shekarar 1940) masanin addinin Musulunci ne na Saudi Arabia wanda shine Babban Mufti na Saudi Arabia na yanzu.[1] Saboda haka shi ne shugaban Majalisar Manyan Masanan Addini da kuma karamin kwamiti, Kwamitin Dindindin na Binciken Musulunci da Issuing Fatwa.
Quick Facts Grand Mufti of Saudi Arabia (en), Rayuwa ...
Abdulaziz Al Sheikh | |||
---|---|---|---|
15 Mayu 1999 - ← Abd al-Aziz Bin Baz | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Riyadh, 10 ga Faburairu, 1943 (81 shekaru) | ||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Yare | Al ash-Sheikh (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Imam Muhammad ibn Saud Islamic | ||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mufti (en) da ɗan siyasa | ||
Kyaututtuka | |||
Mamba | Permanent Committee for Scholarly Research and Ifta (en) | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle