Ahmadu Rufai
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ahmadu Rufai ya zama Sultan na Daular Musulunci ta Sokoto daga shekarar 1867 zuwa 1873. Ya gaji Ahmad Bello ne wanda ya yi sarauta tsawon watanni goma sha ɗaya. An kuma san mulkin Rufa'i da zaman lafiya. [1]
Quick Facts Sultan na Sokoto, Rayuwa ...
Ahmadu Rufai | |||
---|---|---|---|
1867 - 1873 | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a |
Kulle