Amar Benikhlef
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amar Benikhlef (an haife shi a ranar 11 ga watan Janairu 1982) ɗan wasan judoka ne na kasar Aljeriya wanda ya fafata a matakin matsakaicin nauyi. Ya lashe lambar yabo ta azurfa a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2008 a birnin Beijing. A cikin watan Satumba 2021, an dakatar da Benikhlef na tsawon shekaru 10, har zuwa watan Yuli 2031.[1][2]